IQNA - Ayarin jiragen ruwa mafi girma a duniya, "Global Resistance Flotilla", wanda ya kunshi jiragen ruwa da dama da ke dauke da kayan agaji da daruruwan masu fafutuka daga kasashe 44, sun taso daga tashar jiragen ruwa na Spain da Tunisiya zuwa Gaza don karya shingen da aka yi wa Gaza.
Lambar Labari: 3493796 Ranar Watsawa : 2025/08/31
IQNA - A yau 27 ga watan Yuni ne al'ummar kasar Yemen suka gudanar da gagarumin gangami a wasu lardunan kasar a wani bangare na ci gaba da gudanar da shirye-shiryensu na mako-mako na nuna goyon baya ga al'ummar Palastinu da tsayin daka da kuma taya Iran murnar nasarar da ta samu a yakin kwanaki 12 da ta yi da makiya yahudawan sahyoniya.
Lambar Labari: 3493458 Ranar Watsawa : 2025/06/27
IQNA - Gagarumin gudanar da tarukan ranar Qudus ta duniya a duk fadin kasar Iran ya ja hankalin kafafen yada labarai na duniya.
Lambar Labari: 3493001 Ranar Watsawa : 2025/03/28
IQNA - Magoya bayan Harka Islamiyya a Najeriya sun gudanar da jerin gwano a birane daban-daban na kasar domin nuna rashin amincewa da kuma yin tir da Allawadai da cire wa mata musulmi hijabi da 'yan sanda suka yi.
Lambar Labari: 3491799 Ranar Watsawa : 2024/09/02
IQNA - Yayin da yake ishara da kololuwar aikewa da maziyarta Arba'in a daidai lokacin da aka dawo da igiyar ruwa ta farko, ya ce: Za a ci gaba da gudanar da jerin gwano na Iran har zuwa kwanaki uku bayan Arba'in.
Lambar Labari: 3491735 Ranar Watsawa : 2024/08/21
IQNA - Wasu majiyoyin labarai sun ba da rahoton wani harin ta'addanci da aka kai kan jerin gwano n Masu makokin shahadar Imam Husaini (AS) a kusa da wani masallaci da ke masarautar Oman.
Lambar Labari: 3491523 Ranar Watsawa : 2024/07/16
Landan (IQNA) A cewar sanarwar da rundunar ‘yan sandan birnin Landan ta fitar bayan harin da guguwar ta Al-Aqsa ta kai, laifukan nuna kyama ga musulmi a birnin Landan sun ninka a cikin makon da ya gabata.
Lambar Labari: 3490052 Ranar Watsawa : 2023/10/28
Abuja (IQNA) A harin da 'yan sandan Najeriya suka kai kan mahalarta muzaharar Arbaeen a birnin Zariya, an jikkata da dama daga cikinsu.
Lambar Labari: 3489762 Ranar Watsawa : 2023/09/05
Karbala (IQNA) Cibiyar Hubbaren Imam Hosseini ta sanar da cewa ta aike da kwafin kur’ani mai tsarki guda dubu 20 zuwa kasar Ingila ga halartar jerin gwano n ranar Ashura a birnin Landan .
Lambar Labari: 3489548 Ranar Watsawa : 2023/07/27
Tehran (IQNA) A cikin wani sakon bidiyo, Stephen Sizer, mai wa’azin addinin Kirista na Ingila, ya gayyaci mutane da su halarci muzaharar ranar Qudus a Biritaniya.
Lambar Labari: 3488971 Ranar Watsawa : 2023/04/13
Tehran (IQNA) Dubban Falasdinawa ne suka yi tattaki zuwa masallacin Al-Aqsa inda suka halarci sallar asuba a cikin masallacin mai alfarma.
Lambar Labari: 3487036 Ranar Watsawa : 2022/03/11
Tehran (IQNA) Kafofin yada labarai daban-daban na duniya sun mayar da hankali kan bukukuwan zagayowar lokacin juyin Iran a wannan shekara da juyin ya cika shekaru 43.
Lambar Labari: 3486940 Ranar Watsawa : 2022/02/12
Tehran (IQNA) Dubban Falastinawa sun gudanar da zanga-zanga a sassa daban-daban an falastinu da ake yi taken zanga-zangar tutar Falastinu.
Lambar Labari: 3486091 Ranar Watsawa : 2021/07/10
Tehran (IQNA) An gudanar da jerin gwano mafi girma a birnin Landan na kasar Burtaniya, domin nuna goyon baya ga al'ummar Falastinu.
Lambar Labari: 3485942 Ranar Watsawa : 2021/05/23
Tehran (IQNA) birane daban-daban na duniya, al’ummomi suna gudanar da jerin gwano domin nuan takaicinsu da kisan kiyashin da Isra’ila take yi wa al’ummar Falastinu.
Lambar Labari: 3485911 Ranar Watsawa : 2021/05/13
Tehran (IQNA) Al’ummar Bahrain na gudanar da jerin gwano domin nuna rashin amincewa da kulla alaka da Isra’ila da gwamnatin kasarsu ta yi.
Lambar Labari: 3485200 Ranar Watsawa : 2020/09/19
Tehran (IQNA) al'ummar kasar Pakistan sun gudanar ad jetin gwano a birane daban-daban an kasar domin yin Allawadai da zanen batunci kan ma'aiki (SAW_ da jaridar Charlie Hebdo ta kasar Faransa ta yi.
Lambar Labari: 3485168 Ranar Watsawa : 2020/09/09
Tehran (IQNA) yahudawa sun yi amfani da karfi kan falastinawa masu jerin gwano n lumana.
Lambar Labari: 3485021 Ranar Watsawa : 2020/07/25
Tehran (IQNA) daruruwan mutane ne suka gudanar da jerin gwano a jiya a birnin London domin nuna adawa da sayarwa Saudiyya da makamai da Burtaniya ke yi.
Lambar Labari: 3484982 Ranar Watsawa : 2020/07/13
Tehran – IQNA, kungiyar tarayyar turai za ta gudanar da zama dimin tattauna batun shirin Trump kan Falastinu da ake kira yarjejeniyar karni.
Lambar Labari: 3484529 Ranar Watsawa : 2020/02/16